yau ne Ranar asabar Abba Kabir yusif yasa a kakaiwa ko wacce amarya kayan dakinta da Kuma ga rar ta kalli cikaken video

yau ne Ranar asabar Abba Kabir yusif yasa a kakaiwa ko wacce amarya kayan dakinta da Kuma ga rar ta kalli cikaken video

Wan Nan govna namu na jahar Kano ya ce lai lai wan Nan Mata da Suka aurar da man yayan sune Kuma su iyayan sune a kowanna Hali

San Nan Kuma ko wanne mutum yasa ni wan Nan aure aure wadda muke ma sa addu ar yin Dan ko da Kuma daure da yin abin da muke Kira da albar ka

San Nan dukkan wadda yai aure da Kya kyawar niya insha Allahu Allah zai Tai maka Masa wan Nan shine muka sani adinan ce

Kuma dukkan wadda yake karanta Al kur Ani Mai girma yasan Haka San Nan malamai ma suna yin bayani Akan wan nan abin na kyakykyawan niya 

Allah yazau nar da yayan mu lafiya ya Kuma sa anyi asa a yasa wan Nan abin anyiwa addi nin Allah shidima da wan Nan aiki ameen

Post a Comment

Previous Post Next Post