Ranar asabar Mai zuwa nafisa Abdullahi zata dawo muku cikin wan Nan fimdin naku Mai ka yatarwa albishirin kanawa kalli cikaken video
Wan Nan fim wadda akafara Dani Kuma akaga yanzu Babu ni to Babu shakka yanzu Kuma zakuga nadawi ka team
San Nan Kuma in dai har nadawi Kuna ga nin zandawo da farin ji nana Kamar da kuwa San Nan Kuma inna bikatar addu ar ku
Dafatan Sara Mai yawa akan wan Nan lamari namu na masana antar kanywood sabo da kwai da muwa acikin ta
Sai dai duk da Haka Inna ga nin Yan Babu wata wadda tafini inya active a kanywood insha Allah Kuma duk abin da nayi Fatima ma zata iya