Kalli Video Yadda Musa Iliyasu Daburau Barawon Agwagwa Yashiga Tsilla Tsilla Kotu Ta Bashi Ruwa Murna Ta Koma Ciki Kai Da Nasara Har Abada In Sha Allahu
Musa iliyasu yashiga tashin Han Kali Lamar yadda akasa ran kotu tabashi zabe she wan Nan abin shi ake Kira da ba daruwa
San Nan Kuma wan Nan kujera kwankwaso yace agaya Masa tafi karfin barawan agwagwa kamar yadda aka Santa
Kuma mu madobi basan barawo domin kuwa sata bawai abar arziki ce kowa yasani Dan Haka baza muzabi barawo agwa gwa ba