Allahu akabar watan alkur Ani da Hadi San annabi Muhammad s a w gaskiya dubi yadda kabarin malam Ahmad banba yake haske kalli cikaken video
Kabarin Dr Ahmad banba b u k wani haske ne yake yake tashi daga ciki tin da akafara maulidi har yau Kuma shi baya maulidi ko mene sirin
San Kuma munsace shi malam baya maulidi Amman Kuma baya Kya mar maulidi Kuma baya sukar masuyin maulidi
Wan Nan shine mukasan malam akai Kuma Yana da kyau duk wani malam mi yazama Mai goyan Bayan gaskiya awan Nan lokacin