jarimar kanywood fati washa tayi ko Kari Inna kullum ake ga nin jarimar bawani bakin ciki Aran ta kalli zafafan hoti Nan da tafitar
Wan Nan jarima tayi kokari yadda kullum ita farin cikine Aran ta bawai bakin ciki wan Nan abin jinjina agare ta fati washa domin kuwa tayi kokari
Wan Nan Kuma abune nakoyo domin kuwa murmushi ma da kwai ladan sa Sai Kai ma Mai karanta kayi koyi da wan Nan tsabi a tata fati washa
Don Haka Allah kacire Mana da muwar mu ka Kuma fifita Jin dadin mu kasa annabi yazama gatan ameen suma ameen