Indai kana mauludi wannan Bidiyon Naka ne gaskiya Tayi halin ta kalli cikaken video
Dakkata idiris yace dukkan wani Mai kudi yakamata inlokacin zakka yayi yaki cire aje ace Masa Inna hakin Allah inyahana akai kotu
San Nan Kuma malamin yakara dace ya kamata ko wanne mutum yasan nawa ne hakin Allah akan sa indai har za ayi Haka Babu shakka za azauna lafiya
Malam idiris din yakara dacewa in har ace shine sugaba ko kayi zakka yadda Allah yace ko Kuma kabar Nigeria wan Nan shine dokar sa
San Nan Kuma malamin yace itafa zakka in dai zakayi ta Sai kankau da kan kaka da abin dazaka kiji fitarsu