fati washa itace jarima daya tilo wadda Tai kokari a kanywood wajan tsare mitincinta Inna har kawo yanzu Babu wadda yaketa Mata haddi kalli cikaken video
Da wan Nan ne jarimar kanywood din take girawun Amman Musa Mai Sana yace wan Nan jarima karya take domin kuwa duk wadda tazo kanywood Sai an Mata kan tawaye
San Nan Kuma ita wan Nan kan fa waye din anayinta ne domin abawa jarima yadda zatai tasamu abin duniya
Sai dai jarimar tace Daman ai ita tin kafin tazo kanywood tana da abin Han nu Sai dai kawai Sana ar tana birgeta ne kawai
Amman Musa Mai Sana a yace dukkan wata Yar kirki za Tai aure bawai zata zo kanywood ba Kuma ita kanywood tamaza ce bawai Mata. Ba
Sai dai abin Yana bawa duniya mama ki Inna ko wacce jarima tana da Dan ta Amman fati washa Bata da kowa