Dr rabi u Musa kwankwaso yafisa ta awan Nan laccar tasa Akan masu Shirin kwatar millkin Abba gida gida kalli cikaken video
Rabi u Musa kwankwaso Yana nace zamuga wadda zai iya gwatar kuje rar Nan ta abba gida gida domin kuwan Nan kujerar ta karfice
Wan Nan shine abin da yasa rabi u Musa kwankwaso yace bawai bare Bari ba koma waye Bai Isa ba a awan Nan karamin
Amman zuwa Abdullahi Umar ganduje Inna ga nin cinta yazo agwada karfi a wan Nan lokaci mun shirya tsal