matashiyar nan wadda tafitar dawasu photina cikin salon birgewa yayin da ta ke gudanar da bikin birthday
Tagodewa Allah s w a wadda yaka wo ta wan nan rana Inna tace hakika wan nan abin farin ciki be awajanta
Kuma tana so duk wani masoyin ta ya ta mur nan zagayowar wan nan domin kuwa tana Alfa Hari da ita
San nan Kuma ta Kara dacewa loka cin aure yayi yaka Mata muhammad wasili kowan maigari tsohon saurayin ta ne tin suna school ta yazo
Domin Tau Tau na maganar aure Kai tsaye in har Yana da bikatar aure na Dan Haka in Mai Bai jiba agaya Masa
In Kuma bazai iyaba to Babu shakka kofa abude take ga duk wani Mai niyar auran ta yazo su sasanta
Indai yasan da gaske yake ba Kuma yau Dara ba Amman in har wan cen ya tabbatar min baya sona